Wizkid mai shekaru 34 ya kwatanta wannan kundi na “Marayo” a matsayin “mafi inganci” da ya taba yi a rayuwarsa.
Sanjay Kumar Verma, wanda aka kora a ranar Litinin da ta wuce tare da wasu jami’an diflomasiyyar India biyar, ya fada a cikin ...
Wasu ‘yan Nijar sun ce har yanzu mahukuntan kasarsu ba su dauki darasi ba, tun katse musu wutar da Najeriya ta yi tsawon ...
Kamala Harris ta ziyarci wasu majami'u biyu a yankin Atlanta, inda ta yi kira ga bakaken fata a cikin majami'un da su fita su ...
Ziyarar da Trump ya kai fitaccen shagon sayar da abincin na zuwa ne yayin da yake jaddada ikirarin da yake yi ba tare da ...
Dan wasan gaba na kungiyar Bayer Leverkusen a gasra Bundesliga ta Jamus, Victor Boniface, ya yi hatsarin mota a ranar Lahadi.
Cikin shekaru 76 da suka shige, ‘yan takarar Democrats 3 ne kawai suka taba samun nasara a jihar dake kudu maso yammacin ...
Har yanzu muna kam batun kiwon lafiyar. Jami’ai a jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya sun ce suna kara azama wajen ...
A zaben shugaban kasar Amurka, ba wai samun mafi yawan kuri’u ke da muhimmanci ba, a’a, muhimmin abu shi ne lashe mafi yawan ...
A cikin shirin Taskar VOA na wannan makon, jami’an lafiya a jamhoriar Nijar sun gudanar da wani gangamin ikon ido ga masu ...
Hukuncin da babbar kotu ta yanke na haramtawa hukumar VIO tsarewa ko kuma cin tarar direbobin motoci a birnin tarayya Abuja, ya kawo cikas ga harkokin su na samun kudadden shiga da kuma kaiwa ga kara ...
Shugaba Nicolas Maduro na Venezuela ya nada wani na hannun daman shi cikin majalisar zartaswa, wanda shugaban Amurka Joe ...